Sunday, August 30, 2026
HomeDa Ɗumi-ƊumiYanzu Yanzu: Kotun sauraron korafin zaben 'Yanmajalisa ta kori karar da Umar...

Yanzu Yanzu: Kotun sauraron korafin zaben ‘Yanmajalisa ta kori karar da Umar Ganduje ya shigar gabanta

Date:

Kotun sauraron korafin zaben ‘Yanmajalisa ta kori karar da Engr Umar Ganduje ya shigar yana kalubalantar nasarar da Engr Tijjani Abdulkadir Jobe yayi a zaben Daya gabata.

Kotun mai alkalai uku karkashin jagorancin Justice IP Chima tace masu Kara basu gabatar da hujjojin da zasu gamsar da kotun ba.

Kotun ta kuma ci tarar wanda yayi kara Engr Umar Abdullahi Ganduje Naira dubu dari biyu, inda zai baiwa wanda yayi kara na daya dana biyu dana uku.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories