Wednesday, August 26, 2026
HomeWasanniNajeriya tayi Canjaras a wasanta na farko a gasar cin kofin Nahiyar...

Najeriya tayi Canjaras a wasanta na farko a gasar cin kofin Nahiyar Afirka

Date:

Najeriya tayi Canjaras a wasanta na farko a gasar cin kofin Nahiyar Afirka

Najeriya ta fara wasanta na farko a gasar cin kofin Nahiyar Afirka dayin kunnen doki a wasan data buga da kasar Equatorial Guinea a birnin Abidjan na kasar Code ivore.

Dan wasan tsakiya na Equatorial Guinea Ivan Edu shine yafara sanya kasarsa agaba a mintuna na 36 kafin daga bisani a mintuna na 37 dan wasan gaba na Najeriya Victor Osimhen yawarware kwallon.

Victor Osimhen dai ya zubar da damarmaki da dama a wasan wanda yakamata ace Najeriyar ta lashe wasan.

Najeriya dai na fatan sake lashe wasan a karo na hudu bayanda ta lashe gasar karshe a shekarar 2013.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories