Thursday, April 30, 2026
HomeSiyasaShugaba Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar EFCC Abdurrashid Bawa..

Shugaba Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar EFCC Abdurrashid Bawa..

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar EFCC Abdurrashid Bawa..

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yadakatar da shugaban Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC Abdurrashid Bawa.

Shugaba Tinubu ya amince da dakatar da Bawa ne a ranar laraba domin bada damar gudanar da bincike sahihi akan yadda yagudanar da ayyukansa.

An umarci Bawa daya mika ragamar tafiyar da hukumar a hannun daraktan ayyuka na hukumar, wanda zai cigaba da gudanar da ayyukan hukumar kafin kammala binciken da ake .

An zargi Bawa dai da zaman karen farautar wasu manyan jami’an gwamnatin data gabata musamman ma tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories