Kotun sauraran korafe korafen zaben ‘yanmajalisa dake zamanta a Kano, na yanke hukunci kan shari’ar da Engr Umar Ganduje ya shigar gabanta yana kalubalantar nasarar Engr Tijjani Abdulkadir Jobe na Jam’iyyar NNPP.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC ta ayyana Jobe amatsayin wanda ya lashe zaben Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado.
Kotun mai alkalai uku na cigaba da karanto hukunci akan shari’ar.
Abiyomu domin Jin Karin bayani…