Wednesday, August 26, 2026
HomeSiyasaYanzu Yanzu: Kwamitin Amintattu na Jam'iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso

Yanzu Yanzu: Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso

Date:

Kwamitin amintattu na Jam’iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso

Kwamitin amintattu na Jam’iyyar NNPP na kasa ya dakatar da tsohon Gwamnan kano kuma dantakarar shugaban kasa a inuwar Jam’iyyar a zaben shekarar 2023 daya gabata, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

Dakatarwar dai anyita ne na tsawon watanni shida.

Kwamitin amintattun dai ya zargi tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya da yiwa Jam’iyyar ta NNPP zagon kasa.

Kwanakin bayama dai wasu ‘ya’yan Jam’iyyar a Jihar Kaduna sun fito tareda barranta kansu da tafiyar tsohon Gwamnan na Kano.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories