Tajudden Abbas yazama kakakin majalisar wakilai ta gomaDan majalisar tarayya mai wakiltar Zaria Hon Tajudden Abbas ya lashe zaben da akayi na shugabancin majalisa...
Kungiyar tsaro ta NATO na gudanar da wani atisayen jiragen saman yaki.Kungiyar kawancen tsaro ta NATO ta fara gudanar da wani atisayen jiragen saman...
Tsohon firaministan Italiya Berlusconi ya rasu yana da shekaru 86.Tsohon firaministan Italiya Silvio Berlusconi ya rasu yana da shekaru 86.Berlusconi ya rasu ne awani...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin rage radadi ga 'yan kasa.
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin ragewa 'yan Najeriya radadin cire tallafin...
Ƙungiyar mamallaka kafafen yaɗa labarai ta Arewacin ƙasar nan NBMOA ta ƙaddamar da kwamitin riƙon da zai jagoranci babban taronta na shekara-shekara tare da...
Gwamnatin Kano zata tabbatar da an aiwatar tareda kammala duk wasu ayyuka da hukumomi masu bada tallafi na kasashen duniya ke aiwatarwa a Kano.
Gwamnatin...