Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya jagoranci Sallar Jana'zar Marigayi Limamin Waje Wazirin Kano Murabus Sheikh Nisir Muhammad Nasir.
An dai gudanar...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nuna alhinin rashin limamin waje shekh Nasir Muhammad Nasir.Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya mika sakon ta'aziyyarsa ga...