Thursday, April 30, 2026

Bashir Muhammad

Tsarin TMP Zai Taimaka Wajen Baiwa Dukiyar Yan Kasuwa Kariya

A wata hira da akayi da Janar Manaja na tsarin zamanantar da kasuwanci mai taken TMP, Ahmad Ogunshola, tun a ranar Talata 4 ga...

Tsarin Zamanatar Da Kasuwanci Na TMP Zai Kawo Karshen Kalubale Ga ‘Yan Kasuwa A Nigeria

Tsarin zamanantar da kasuwanci na hukumar kwastom TMP zai magance matsantawa 'yan kasuwa ta hanyar bin diddigin kayayyakinsu tun daga farkon siyo kayan zuwa...

Ba Bu Inda Nake Jin Dadi Kasancewa Kamar Gurin Mauludin Manzo S.A.W — Sarki Nasiru Ado Bayero

Mai Marataba Sarkin Bichi, Alh. Nasiru Ado Bayaro, ya ce babu wajen da yake jin dadin kasancewar sa face wajen Mauludin Annabi S.A.W.Alh. Nasiru...

Mataimakin Gwamna Abba Kabir Akan Harkokin Ababen Hawa Yayi Alwashin Inganta Harkokin Sufuri A Kano

Babban mai taimakawa gwamanan jihar Kano kan ababan hawa na Jihar kano, Alhaji Musa Isah (Peugeot) ya mika godiyarsa ga mai girma gwamnan Kano,...

Ina Neman Taimakon Kudi, Zan Ci Kaji – Inji Adam A. Zango

Jarumin Wasan Hausa na Masana'antar KannyWood, Adam A. Zango, ya fitar da wani fai-fan bidiyo - inda yake bayani akan sakonnin da ya aikawa...

RUSAU: Makiya Cigaban Jihar Kano Ne Kadai Ke Sukar Gyaran Da Abba Yake Yi – Alhaji Bashir

...sai nan gaba mutanen Kano za su fahimci cewa Gwamna Abba Kabir don cigaban al'uma yake daukar wadannan matakan ...wajibi Gwamnatin Kano ta tsawatarwa da...

Ambaton NNPP Da Kayi Kaɗai Ya Ishe Ka Sanin Wa Za Ka Miƙawa Mulki – Martani Ga Ganduje

Wani ma kusancin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP, Alhaji Bashir Abubakar ya mayarwa da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje martani...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read