Thursday, April 30, 2026

Abdulbaki Ahmad Sharifai

Zaman Lafiyar Jihar Kano Shine Burinmu~ Rarara

Zaman Lafiyar Jihar Kano Shine BurinmuMashahurin mawakin siyasarnan Dauda Adamu Abdullahi da akafi sanida (Rarara) yace basuda burin daya wuce dorewar zaman lafiya da...

Mun dukufa wajen kawo karshen shaye shayen miyagun kwayoyi— Hon Hassan Hussain

Mun dukufa wajen kawo karshen shaye shayen miyagun kwayoyi...A kokarinsa na kawo karshen shaye shayen miyagun kwayoyi a tsakanin mata da matasa, Danmajalisar tarayya...

Shugaba Tinubu yayi alkawarin kawo karshen hauhawar farashin kayyaki

Shugaba Tinubu yayi alkawarin kawo karshen hauhawar farashin kayyakiShugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatinsa zatayi duk mai yiwuwa wajen karshen hauhawar farashin...

Kasuwar Magani a Kano Anyi Canjin Rigar Mahaukaci~Ibrahim Ilelah

Kasuwar Magani a Kano Anyi Canjin Rigar Mahaukaci Wato mahaukaci ne yana tafiya da rigarsa mai dama-dama sai ya hango Wata rigar mai ƙazanta...

Gwamnatin Kano zata biya Bashin Albashin Ma’aikatan Kwashe Shara

Gwamnatin jihar kano ta amince da fitar da kudin da yawansu ya zarce kimanin naira miliyan 39 domin biyan basussuakan da ma'aikatan wucin...

Yanzu Yanzu: Suyudi Bichi ya zama Shugaban Guarantee Radio

Suyudi Bichi ya zama shugaban Guarantee RadioHukumar gudanarwar Gidan Radio Guarantee dake Kano, ta amice da nada Suyudi Isah Jibril Bichi amatsayin sabon shugaban...

Gwamnatin Jihar Kano Bazata Lamunci Sayarda Jabun Magunguna ba~ Pharmacist Ghali

Gwamnatin Jihar Kano bazata lamunci Sayarda Jabun Magunguna ba Gwamnatin Jihar Kano tace bazata lamunci dillanci dama Sayarda Jabun Magunguna a fadin jihar ba.Darakta Janar...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read