Thursday, April 30, 2026

Abdulbaki Ahmad Sharifai

Gwamnatin Kano zata tabbatar da tsaftace gidan ajiyar namun daji

Gwamwamnatin jihar Kano ta Sha alwashin kwashe dukkanin shara tare da tsaftace gidan ajiye namun daji na Kano wato gidan Zoo.Shugaban hukumar kwashe shara...

Gwamnatin Kano tasha alwashin kawo karshen duk wata shara dake gefen tituna

Gwamnatin jihar Kano tasha alwashin kawo karshen duk wata shara dake gefen tituna Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ambassador...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano na binciken batan Naira Biliyan 100 a asusun kananan hukumomin Kano

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kano na binciken batan Naira Biliyan 100 a asusun kananan hukumomi Shugaban hukumar karbar korafe korafe da...

Maimartaba Sarkin Kano ya amince da nadin Sabon Sarkin Hatsin Kano

Mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero, ya amince da nadin Galadiman Sarkin Dogaran Kano, da kuma Sarkin Hatsin Kano. An nada Sabon Sarkin...

Gwamnati zata dauki matakin ba sani ba saboda kan zub da shara barkatai. ...

Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ambassador Alhaji Ahmadu Haruna Zago yace hukumar sa zata yi amfani da sashin dokar...

Majalisar dokokin Kano ta nuna gamsuwarta da ayyukan REMASAB

Majalisar dokokin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta bisa yadda aikin kwashe shara yake gudana a fadin jihar.Shugaban Majalisar Rt Hon, Isma'il Jibril Falgore...

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da feshin maganin sauro a asibitoci

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana zazzabin cizon sauro a matsayin daya daga cikin cututtukan data Sanya a gaba domin fatattakarsa a tsakanin al'ummar jihar...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read