Thursday, April 30, 2026

Abdulbaki Ahmad Sharifai

Rundunar ‘yansandan Kano ta yabawa hukumar kwashe shara ta jihar

Kwamandan rundunar 'yansandan kasar nan ta Mopol 9 dake hotoro Jidda Sanusi ya bayyana gamsuwa da yadda ayyukan hukumar kwashe shara ta jihar Kano...

Man United ta lashe wasanta na farko a gasar premier ta Ingila

Man United ta lashe wasanta na farko a gasar premier ta IngilaKungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta lashe wasanta na farko a...

Tsohon Shugaban Nijer Bazoum zai fuskanci shari’a kan cin amanar kasa

Tsohon Shugaban Nijer Bazoum zai fuskanci shari'a kan cin amanar kasa Sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula a jamhuriyar Nijer, sun bayyana...

Yanzu Yanzu: Kotun sauraron korafin zabe ta baiwa Hafiz Kawu nasara

Yanzu yanzu Kotun sauraron korafin zabe ta soke zaben da akayiwa Hon Mukhtar Yarima amatsayin Danmajalisar tarayya mai wakiltar Tarauni. Kotun mai alkalai uku, ta tabbatar...

Rurum ya tallafawa daliban dake karatu a BUK guda 100 da kudin makaranta

Rurum ya tallafawa daliban dake karatu a BUK su 100 da kudin makaranta naira dubu 50 kowannen su.Wakilin Al'ummar Kananan hukumomin Rano, Kibiya da...

Gwamnatin Kano tace bazata lamunci zubar da shara akan tituna ba…Danzago

Gwamnatin jihar Kano tayi gargadi da kakausan harshe kan ma'aikatan duba gari wadanda suke umartar al'umma su fito da shara tare da jibge ta...

Kofa abude take domin sulhu da Kwankwaso…..Ganduje

Tsohon Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace kofarsa abude take domin yin sulhu da abokin hamayyarsa na siyasa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.Dr Ganduje...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read