Thursday, April 30, 2026

Abdulbaki Ahmad Sharifai

Yanzu Yanzu:Kotun sauraron korafin zaben ‘Yanmajalisa ta kori karar Sunusi Kiru yashigar

Kotun sauraron korafin zaben 'Yanmajalisa dake zamanta a Kano ta tabbatarwa Hon Abdulmuminu Jibril Kofa nasarar daya samu a zaben da akayi a watan...

Yanzu Yanzu: Kotun sauraron korafin zaben ‘Yanmajalisa ta kori karar da Umar Ganduje ya shigar gabanta

Kotun sauraron korafin zaben 'Yanmajalisa ta kori karar da Engr Umar Ganduje ya shigar yana kalubalantar nasarar da Engr Tijjani Abdulkadir Jobe yayi a...

Yanzu Yanzu: Kotun sauraron korafin zabe na yake hukunci kan shari’ar Jobe

Kotun sauraran korafe korafen zaben 'yanmajalisa dake zamanta a Kano, na yanke hukunci kan shari'ar da Engr Umar Ganduje ya shigar gabanta yana kalubalantar...

Ganduje ya caccaki Kwankwaso

Shugaban Jam'iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje, yayi wasu kalamai na suka da ake zargin yayi sune akan tsohon Gwamnan...

Kamfanin sufurin zamani na SWEETRIDE ya fara aiki a Kano

Gwamnatin jihar Kano tace shirye shirye sunyi nisa wajen inganta harkokin sufuri da zirga zirga a fadin jihar.Mataimakin Gwamna Comrade Aminu Abdulsalam shine yabayyana...

Shin su wanene ke tsoron El Rufai a Gwamnatin Tinubu? Kamaluddeen Shawai

SHIN SU WAYE KE TSORAN ELRUFAI A GWAMNATIN TINUBU NE?31/8/2023Ba sabon labari bane cewar irin yadda ake cigaba da kutsiri tsoma gami da...

Yanzu Yanzu: Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso

Kwamitin amintattu na Jam'iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso Kwamitin amintattu na Jam'iyyar NNPP na kasa ya dakatar da tsohon Gwamnan kano kuma...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read