Gamayyar kungiyoyin fararen hula karkashin inuwar KCSF tayi watsi da wasu rahotanni dake cewa an cire Ambasada Ibrahim A Waiya daga shugabancin gamayyar kungiyoyin.Kungiyar, cikin...
Fassarar Binciken Mohammed Dahiru LawalIkirari: Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci—Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin cewa Hukumar...
Kungiyar Tinubu Support Group Tayi Rabon Tallafi ga KungiyoyiGamayyar Kungiyoyin dake goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wato Tinubu support Group (TSG), tayi...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya jagoranci Sallar Jana'zar Marigayi Limamin Waje Wazirin Kano Murabus Sheikh Nisir Muhammad Nasir.
An dai gudanar...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nuna alhinin rashin limamin waje shekh Nasir Muhammad Nasir.Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya mika sakon ta'aziyyarsa ga...
Wani ma kusancin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP, Alhaji Bashir Abubakar ya mayarwa da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje martani...