Thursday, April 30, 2026

Da Ɗumi-Ɗum:

Har Yanzu Ibrahim Waiya ne Halataccen Shugaba – KCSF

Gamayyar kungiyoyin fararen hula karkashin inuwar KCSF tayi watsi da wasu rahotanni dake cewa an cire Ambasada Ibrahim A Waiya daga shugabancin gamayyar kungiyoyin.Kungiyar, cikin...

Tsaron Ƙasa: Yadda DCG IG Umar Yayi Amfani Da Falsafa Wajen Jagorantar Ingantaccen Sauyi A Kwatsam

A yadda tsarin kasashe ko jihohi yake a wannan zamani, tsaro baya samuwa ta hanyar karfi kawai face ta hanyar tsare tsare, tsarin gudanarwa...

Kungiyar Tinubu Support Group Tayi Rabon Tallafi ga Kungiyoyi

Kungiyar Tinubu Support Group Tayi Rabon Tallafi ga KungiyoyiGamayyar Kungiyoyin dake goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wato Tinubu support Group (TSG), tayi...

Mafi Shahara:

Yanzu Yanzu: Suyudi Bichi ya zama Shugaban Guarantee Radio

Suyudi Bichi ya zama shugaban Guarantee RadioHukumar gudanarwar Gidan...

Majalisar Dinkin duniya ta gayyaci tsohon Gwamnan kano Shekarau

Majalisar Dinkin duniya ta gayyaci tsohon Gwamnan kano ShekarauRahoto...

Kofa abude take domin sulhu da Kwankwaso…..Ganduje

Tsohon Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace kofarsa...

Yanzu Yanzu: Kotun sauraron korafin zabe ta baiwa Hafiz Kawu nasara

Yanzu yanzu Kotun sauraron korafin zabe ta soke zaben da...

Labarai

Kasuwanci

Siyasa

2027: Kungiyar Tsoffin Shugabannin Kananan Hukumomin Kano ta Musanta Goyon Bayan Sanata Barau

2027: Kungiyar Tsoffin Shugabannin Kananan Hukumomin Kano ta Musanta Goyon Bayan Sanata Barau Kungiyar Tsofaffin Shugabannin Kananan Hukumomi na Jihar Kano (ALGON Integrity...

Nishadi

Wasanni

Ƙasashen Ƙetare

Ilimi

Sabbin labarai

Ganduje ya caccaki Kwankwaso

Shugaban Jam'iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje, yayi wasu kalamai na suka da ake zargin yayi sune akan tsohon Gwamnan...

Kamfanin sufurin zamani na SWEETRIDE ya fara aiki a Kano

Gwamnatin jihar Kano tace shirye shirye sunyi nisa wajen inganta harkokin sufuri da zirga zirga a fadin jihar.Mataimakin Gwamna Comrade Aminu Abdulsalam shine yabayyana...

Shin su wanene ke tsoron El Rufai a Gwamnatin Tinubu? Kamaluddeen Shawai

SHIN SU WAYE KE TSORAN ELRUFAI A GWAMNATIN TINUBU NE?31/8/2023Ba sabon labari bane cewar irin yadda ake cigaba da kutsiri tsoma gami da...

Yanzu Yanzu: Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso

Kwamitin amintattu na Jam'iyyar NNPP ya dakatar da Sanata Kwankwaso Kwamitin amintattu na Jam'iyyar NNPP na kasa ya dakatar da tsohon Gwamnan kano kuma...

Rundunar ‘yansandan Kano ta yabawa hukumar kwashe shara ta jihar

Kwamandan rundunar 'yansandan kasar nan ta Mopol 9 dake hotoro Jidda Sanusi ya bayyana gamsuwa da yadda ayyukan hukumar kwashe shara ta jihar Kano...

Man United ta lashe wasanta na farko a gasar premier ta Ingila

Man United ta lashe wasanta na farko a gasar premier ta IngilaKungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta lashe wasanta na farko a...

Tsohon Shugaban Nijer Bazoum zai fuskanci shari’a kan cin amanar kasa

Tsohon Shugaban Nijer Bazoum zai fuskanci shari'a kan cin amanar kasa Sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula a jamhuriyar Nijer, sun bayyana...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Food

Kungiyar Tinubu Support Group Tayi Rabon Tallafi ga Kungiyoyi

Kungiyar Tinubu Support Group Tayi Rabon Tallafi ga KungiyoyiGamayyar...

Dan Majalisa Ya Raba Buhunan Shinkafa 10,000 a Rano, Kibiya da Bunkure

Dan Majalisa Ya Raba Buhunan Shinkafa 10,000 a Rano,...